fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyon yanda Wani Katoton Maciji ya hana mutane wucewa kan Titi, Jiya Litinin

Wanan wani Katoton Maciji ne da ya hau kan titin Chunabhatti dake Birnin Mumbai na kasar India.

 

Lamatin ya farune da safiyar jiya, Litinin 21 ga watan Satumba, kamar yanda IndiaTimes ta ruwaito.

 

Macijin ya shiga karkashin wata mota ya boye yayin da ya tursasawa masu amfani da ababen Hawa tsayawa cik.

 

Tsawon Macijin ya kai kafa Goma, kuma ya hau titin ne yayin da mutane ke kokarin zuwa wajan ayyuka da sana’o’in su. Saidai an kira masu kula da macizai suka cireshi.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

Kalli bidiyon yanda ta wakana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.