fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Bidiyon yanda wani magidanci ya fadi ya mutu bayan Gano cewa bashine uban dansa ba, matarsa ta ci amanarsa

Wani magidanci dake tantama akan dan da suka haifa da matarsa, ya je aka masa gwajin Kwayoyin halitta na DNA dan tabbatar da gaskiyar lamari da kuma cirewa kansa wasuwasi.

 

Saidai Sakamakon ya nuna cewa, bashi bane mahaifin yaron.

 

Hakan yasa ya fadi ya mutu. Mutumin dai yana kasar waje ne amma sai ya ga matarsa da wani, dalilin haka ya dawo gida. Har wancan wasuwasi ya fara shiga ransa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

Leave a Reply

Your email address will not be published.