fbpx
Monday, June 27
Shadow

Bidiyon yanda wata baiwar Allah ta yi murnar auren fari tana da shekaru 52

Wannan wata matace da ta yi murnar yin auren fari yayin da take da shekaru 52.

 

An ga bidiyon ta tana godiya ga Allah da wannan nasara data samu wanda ya dauki hankula.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna: A yau lahadi aka daurawa Mustapha Ado Bayero Aure da amarensa guda biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published.