An yi holin masu laifinne a babban birnin tarayya Abuja wanda aka kama a wajaje daban-daban.
Shugaban ‘yansandan Najeriya, Usman Alkali ya jinjinawa jami’an ‘yansandan kan namijin kokarin da suka yi wajan kama masu laifin.