fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Bidiyon Yanda ‘yansanda suka tube masu zanga-zangar SARS da suka kama sannan suka dauresu tamau

Wadannan masu zanga-zangar SARS kenan ciki hadda shahararren me wasan Barkwancinnan, Mr. Macaroni da ‘yansanda suka kama.

 

An cire musu kaya sannan aka dauresu tamau aka kuma cinkusasu a waje daya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *