fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyon yanda ‘yansandan Najeriya suka dirkawa wani matashi harsashi a mazakutarsa yana ta kurma ihu

A jihar Delta, Zanga-zangar neman rusa rundunar ‘yansandan SARS ta kazance inda ‘yansandan suka bude wuta tare da kashe mutum 1 da kuma jikkata wani.

 

Rahoton ya nuna cewa daya daga cikin wanda suka jikkata ana zargin harsashi ya sameshi ne a mazakutarsa inda aka ganshi a wani Bidiyo yana ta kurma ihu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.