fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Bidiyon ‘yansandan Najeriya na kallo ana lalata Masallaci a Billiri jihar Gombe amma basu dauki mataki ba

Rahotanni daga Billiri dake jihar Gombe na ci gaba da fitowa dake nuna alamar matsalar tsaro dake da alaka da Mulkin Sarauta wadda ke neman rikidewa ta koma ta addini.

 

Tsohin Mai na Masarautar, Abdu Buba Maisheru ya hau sarautane bayan Sarki Musulmi ya rasu, kamar yanda Ahmad Muhammad Hussaini daya fito daga jihar ya bayyana. Yace a wancan lokacin Musulmai basu tada hankali ba sukace basu yadda ba. Saidai wanda suke inkarin Sarautarsa sun je kotu.

 

Yace a yanzu an mikawa Gwamnatin jihar sunayen mutane 3, 2 Musulmai, 1 Kirista wanda dukansu Zasu iya zama sarki. Yace amma Kirostoci suna neman cewa dolene a Nada Kirista Sarautar. Yace maganar gaskiya duka 3n sun cancanta dan haka zabar daya ace shine za’a baiwa Sarautar dole ba daidai bane.

 

Yace an fara lalata dukiyar musulmai da kuma kona Masallatai. Wanda yace gwamnati ba zata zuba ido tana gani ba.

A wani bidiyo da ya bayyana a shafukan sada zumunya, an ga yanda ‘yansanda na tsaye suna kallo ana lalata masallacin Billirin amma basu dauki matakin hana hakan Faruwa ba.

 

Hakanan a Wani Bidiyon an ji murya na fadin gasu can sun dauki Qur’ani zasu konasu.

 

This is a Mosque in Billiri local government of Gombe State being destroyed by Christians, and look at how the Nigerian Police are just watching them and not doing anything, I’ve never seen a bunch of stup!d id!ots like this before, what’s a police officer is supposed to do.

Guys let’s tag @PoliceNG and ask them what’s their job, to just stand by and watch people do crimes then carry their cars and go back to the station.?? those officers need to face justice, they need to tell the court the reason they didn’t stop them. #JusticeForBilliriMuslims

 

Look at how they’re removing Qurans from the mosque and burning them outside, you can hear the sound of the destructions they’re causing inside and out of the mosque, and look beside them is the Nigerian police, maybe they’re protecting them from Muslims #JusticeForBilliriMuslims

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *