Wani kirista me suna Peter ya soki Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci kuma aka kasheta a Sokoto.
Yace kisan da aka mata zai koyawa ‘yan uwansa Kiristoci darasi kan girmama Annbi Muhammad(SAW).
Yace kuma yana baiwa duk musulmai hakuri sannan yace bai ga dalilin da zaisa a kama wadanda suka kasheta ba.
Kalli bidiyon anan