Kunle Adeyanju da ya taso daga Ingila zuwa Najeriya akan Mashin ya iso Legas.
Da yawan masoyansa ne suka taru a bakin boda suna jiran isowarsa.
Tuni dai aka kammala tantance takardunsa kuma ya shigo cikin kasa;




Karanta wannan Masu adaidaita sahu sunyi zanga a jihar Adamawa kan kwace masu kekuna da kudin haraji