fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bidiyo:Yanda aka kama Wani Mutum na cin zarafin wata da tsakar Rana a motar haya daga Abuja zuwa Akure

Wannan bidiyin ya dauki hankula sosai bayan da wani mutum a shafin Twitter ya sakashi inda yace ‘yar uwarsa ce a bidiyin wani mutum me cin zarafinta ta hanyar Shashshafata.

 

Yace tawa mutumin Ihu amma yaki dainawa dan haka ta daukeshi Bidiyo. Lamarin ya farune a motar da suka shiga daga Abuja zuwa Akure, jihar Ondo.

Tace har wani Soja tawa Magana amma sa suka yi magana da Hausa yace mata ta zaune ko kuma a tsarera, kamar yanda hutudole ya fahimta daga bayanin mutumin.

 

Yanzu dai yace a taimaka musu a Gano wannan mutumin.

 

 

Lamarin ya dauki hankula sosai inda jama’a da dama suka rika Allah wadai dashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.