fbpx
Saturday, August 8
Shadow

Bidiyo:Yanda Deezell ya buga kwallon Kwando abin ya dauki hankulan masoyansa

Tauraron mawakin Gambara, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell kenan a wannan hoton bidiyon nasa da ya sakawa masoyansa inda yake buga kwallon kwando.

 

Ya nuna kwarewarsa wajan buga kwallon yanda abin ya birge sosai.

 

Kalli bidiyon a kasa:

Deezell dai ya bayyana cewa kwanannan zai sakarwa masoyansa zazzafar waka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *