fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Bidiyo:Yanda Fasto ya dare saman Falwaya yace in aka bata masa rai zai runtumo kasa

Wannan bidiyon wani Fastone da ya dauki hankula a shafukan sada zumunta sosai. Lamarin ya farune a Uratta, jihar Abia inda ya hau saman karfen wutar lantarki kuma yace zai fado kasa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ji bayani dalla-dalla yanda 'yan Bindiga suka kaiwa tawagar motocin shugaba Buhari hari

Leave a Reply

Your email address will not be published.