fbpx
Friday, February 26
Shadow

Bidiyo:Yanda matasan Yarbawa ke zagaye kan tituna dauke da makamai a rikicin da ya barke tsakaninsu da Hausawa

Matasan yarbawa a karamar hukumar Akinyele kenan yayin da suke yawo da makamai akan tituna bayan barkewar rikici tsakaninsu xa Hausawa.

 

Tuni dai gwamnatin jihar ta saka dokar hana zirga-zirga a yankin. Rahotanni a baya sun bayyana cewa an kashe mutane 3 a rikicin.

 

 

Hoodlums have taken over some areas in Akinyele Local Government, in Ibadan as the ethnic conflict between Yorubas and Hausas heightens.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *