fbpx
Monday, August 3
Shadow

Bikin Sallah:Nazir Ahmad, Sarkin Waka da Yaransa

Tauraron Mawakin Hausa kuma Jarumi, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan a wadannan hotunan inda yayi shagalin Sallah tare da Iayalai da Masoyansa.

 

Ya saka hotunan a shafinshi na sada zumunta inda yawa Masoyansa gaisuwar Sallah.

View this post on Instagram

Day 1 alhamdulillah 🙏🏿 kowa yazo

A post shared by Sarkin Wakar Sarki Sunusi II (@sarkin_wakar_san_kano) on

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *