fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Biliyan 10 gwamnati ta kashe wajan gyaran Filin jirgin Sama na Enugu>>Hadi Sirika

Gaamnatin tarayya ta bayyana cewa ta kashe Biliyan 10 wajan gyaran Filin jirgin sama na Akanu Ibiam dake jihar Enugu.

 

Ministan Sufurin jiragen sama,  Hadi Sirika ne ya bayyana haka a yayin kaddamar da aikin a jiya Lahadi.  Hutudole ya fahimci Hadi Sirika yace lura da yanda Filin jirgin saman ke da muhimmanci wajan ayyukan tattalin arzikin yankinne yasa ya kaiwa shugaba Buhari bukatar gyarashi.

Yace kuma shugaban ya amince a yi gyaran akan Biliyan 10. Ya kara da cewa jiragen saman Najeriya a yanzu zasu iya fara aiki da Filin jirgin kuma nan da 5 ga watan Satumba .

Leave a Reply

Your email address will not be published.