fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Biliyan 30 Gwamna Wike ya kashewa Delegates amma duk da haka basu zabeshi ba

Rahotanni sun bayyana cewa, Biliyan 30 ce gwamna Wike ya baiwa Delegates a wajan zaben fidda gwani na PDP na takarar shugaban kasa.

 

Saidai duk da haka Wiken bai samu kujerar ba inda ya sha kashi a hannun tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar.

 

Tsohon shugaban hukumar NIMASA, Dakuku Peterside ne ya bayyana haka inda yace hakan ya farune yayin da Ma’aikatan jihar Rivers ke bin hakkinsu ba’a biyasu ba.

Ya bayyana hkanea sakon taya murna da ya aikewa Alhaji Atiku Abubakar kan nasarar daya samu a zaben fidda gwanin.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Shima abokin takarar Tinubu, Masari ya bayyana cewa ya batar da takkadun shaidar kammala makarantarsa

 

Peterside said Wike donated “about N10billion of public funds in unsolicited charity to states, and about N20billion pursuing his ill-fated presidential bid.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.