fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bincike ya nuna cewa rabin ‘yan Najeriya zasu fada talauci a karshen shekarar 2022

Masu hasashe na Dataphyte dake babban birnin tarayya sun bayyana cewa kusan rabin al’ummar Najeriya zasu talauci a karshen shekarar 2023.

Dalili shine hauhawar kayayyaki da kuma bashin kasar dayake karuwa kullun sannan kuma ga matsalar rashin aikin yi.

Dataphyte sun bayyana hakan ne ranar litinin inda suka ce yanzu mutane sama da miliyan 91 ne ke fama da talauci a kasar cikin mutane miliyan 200,

Kuma hakan ya nuna cewa rabin kasar zasu fada talauci a karshen shekarar 2022.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sandan kasar Tamzania ta sako shahararren mawakin Najeriya Kizz Daniel bayan ta kama shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.