fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Bishop Kuka da sauran Kiristoci sun jinjinawa Gwamna Tambuwal kan kariyar da ya baiwa Kiristoci a Sokoto

Babban malamin Addinin Kirista, Bishop Kukah ya jinjinawa gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal kan kariyar da ya baiwa koristocin dake zaune a jihar.

 

Shima me fafutuka, Deji Adeyanju yace Gwamna Tambuwal ya nuna halin shugabanci na gari kan kariyar da ya baiwa Kiristocin a Sokoto yayin da ake cikin halin fargaba.

 

Activist and convener of Concerned Nigerians, Deji Adeyanju has joined Father Kukah to commend Sokoto’s Governor, Tambuwal for the protection of Christians in the state.

The activist took to his Facebook page to share a letter by Father Kukah concerning the ongoing act of some extremists in Sokoto.

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: Fusatattun sanatocin APC guda 22 sun gana da shugaba Buhari kan sauya sheka

He wrote, “I must take out time to join Father Kukah in commending Sokoto State Governor, Tambuwal for doing everything to protect Christians in the state after the satanic acts of some extremists. This letter by Father Kukah is how leaders should speak.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.