fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Boko Haram sun afkawa ‘yan JTF da mafaraura a jihar Yobe, da dama sun mutu

Lamarin ya farune a karamar hukumar Gujba dake jihar ta Yobe.

 

Lamarin ya farune da safiyar ranar Laraba inda ‘yan Boko Haram din duka kai harin akan motoci 10.

 

Wata majiya ta tabbatarwa da Sahara Reporters harin amma tace bata san yawan wanda abin ya afkawa ba.

 

Wanda aka kashe din mafarautane da kuma ‘yan banga.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya sake baiwa jami' tsaro odar shafe 'yan ta'addan Najeriya bakidaya

Leave a Reply

Your email address will not be published.