Kungiyar Boko Haram ta kashe wasu sojojin Najeriya 5 da Kwamandan su a jihar Borno.
Lamarin ya farune yayin da boko Haram ta kawa garin Rann dake karamar hukumar Kalabalge na jihar Borno.
The Cable ta ruwaito cewa hakanan suma sojojin Najeriya sun kashe akalla Boko Haram 20.