fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Boko Haram sun kutsa cikin garin Maiduguri inda suka kai Hari

Boko Haram sun kaiwa Babban Birnin Jihar Borno, Maiduguri hari inda suka jefa bama-bamai da suka kashe mutane da dama.

 

Saidai Sojojin Najeriya sun dakile hatin inda Boko Haram din suka janye.

 

Lamarin ya farune a yankin Alkaleri dake kusa da jami’ar Maiduguri da yammacin ranar Talata. HumAngle ta ruwaito cewa mutane 15 ne suka rasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *