fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Boko Haram ta tayar dan bam da ya kashe yaro daya da jikkata wasu 7 a Borno

Lamarin ya faru ranar 2 ga watan Yuni da muke ciki inda kungiyar Boko Haram ta tashi bom din a matsugunin ‘yan gudun hijira na Ngala dake jihar.

 

Bam din ya kashe jariri daya inda kuma mutane 7 suka jikkata.

 

An kai wanda suka jikkata din Asibiti dan samun kulawar Likita.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.