fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Boko Haram tace ta kaiwa sojojin Najeriya harin bamabamai

Kungiyar ISWAP ta bayyana cewa ta tayar da wasu bamabamai 2 a cikin sansanin sojojin Najeriya.

 

Tace ta yi wannan aika-aika ne a tsakanin Wajiroko zuwa Damboa a jihar Borno.

 

ISWAP/ISIS said last Thursday they detonated 2 IEDs at a Nigerian Army patrol striking an armored car and 4WD vehicle between Wajiroko and Damboa in Borno State Nigeria, killing and wounding those on board.

Leave a Reply

Your email address will not be published.