Shugaban jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya hadu tare da gwamnan Ebonyi, David Umahi a ranar juma’a.
Mataimakin gwamnan Ebonyi, Francis Nwaze ne ya wallafa hotunan su a kafar sada zumunta ta Fcebook amma bai fadi manufar haduwar tasu ba.
Kuma Tinubu da Umahi suna cikin mutanen da ake sa ran zasu zasu haskaka sosai a jam’iyyar APC a zaben shekarar 2023.