fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bola Ahmad Tinubu ya shilla kasar Faransa don neman shawara

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya shilla izuwa kasar Faransa domin neman shawara gami da zaben shekarar 2023.

Asiwaju ya shilla kasar Faransan ne da safiyar ranar litinin bayan ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a Villa dake babban birnin tarayya Abuja.

Kuma manema labarai na Vanguard sun bayyana cewa tafiyar tasa ba zai wuce don ya cigaba da neman shawara kan zabar abokin takararsa bane.

Domin Tinubu ya bayyana cewa har yanzu yana cigaba da neman abokin takararsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.