fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Bola Tinubu ya aikawa da shugaba Buhari wasika

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Tinubu ya mika sakon godiya ga shugaba Muhammadu Buhari saboda bai bayyana wanda yake so ya maye gurbinsa ba.

Inda Tinubu yace yan takarar APC da kuma shuwaabanninta sun so shugaba Buhari ya bayyana wanda yake so ya maye gurbinsa kafin a gudanar da zaben fidda gwani.

Amma shugaba Buhari bai bayyana kowa ba har aka kammla zaben wanda Tinubu yayi nasara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar INEC ba zata amince da dan takarar da baiyi zaben fidda gwani a jam'iyyarsa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.