fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bola Tinubu ya taya sabon shugaban lauyoyin Najeriya, Arwoola daga kasar Faransa

Dan takarar shugababan kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya taya Ariwoola murna bayan an bashi mikamim shugaban lauyoyin Najeriya.

Mai magana da yawun Tinubu, Tunde Rahma ne ya wallafa wannan labarin inda yace Tinubu yana yiwa tsohon shugaban lauyoyin fatan samun sauki watau Ibrahim Muhammad Tanko.

Bola Tinubu yana kasar Faransa inda yaje don neman shawara akan zabe mai zuwa na shekarar 2023, kuma yace Arwoola ya cancanci wannan mikamin da aka bashi.

A ranar litinin ne shugaba Muhammadu Buhari ya rantsar dashi a majalisarsa dake babban birnin tatayya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.