fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Bola Tinubu yace yaba INEC sunan abokin takararsa bayan hukumar zaben tace ba zai iya canja na wucin gadi daya bayar ba

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu yayi tsokaci bayan da hukunar INEC tace ba zata barsa ya canja abokin takararsa na wucin gadi ba.

Rahotanni da dama sun bayyana cewa Kabiru Masari da Tinubu ya bayyana a matsayin abokin takararsa na wucin gadi ne kafin APC ta tantance wanda zata zaba.

Amma hadimin Tinubu, Tunde Rahman ya bayyana cewa su basu san wani na wucin gadi ba, sun rigada sun mika sunan abokin takararsu ga hukumar zabe kamar yadda ta bukata.

Leave a Reply

Your email address will not be published.