fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Brentford ta dare saman teburin gasar Firimiya Lig karo na farko cikin shekaru 74 bayan ta lallasa Arsenal daci 2-0

Brentforf ta dare saman teburin gasar Firimiya karo na farko tun 1 ga watan satumba shekarar 1946, wanda hakan ya kasance shekaru 74 da kwanaki 346 kenan rabonta da darewa saman teburin gasar.

Yayin da ita kuma Arsenal ta koma kasan teburin gasar karo na farko tun 8 ga watan augusta shekarar 2015 bayan data sha kashi daci biyu da nema a hannun West Ham, kamar yadda Brentford din tayi mata.

Kuma wasan ya kasance karo na farko da sabuwar kungiyar firimiya ta lallasa Arsenal a wasanta na farko tun bayan da Bristol City ta lallasata a kakar 1976/77.

Brentford went top of the Premier League table for the time in 74 years following 2-0 win over Arsenal

Brentford went top of the Premier League for the first time since September 1, 1946, a gap of 74 years & 346 days, the biggest ever gap for a club topping the top-flight, breaking Notts County’s record (58y 251d between December 1924 and August 1983).

Karanta wannan  Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

While Arsenal end tonight bottom of the Premier League for the first time since August 9th 2015, when they went bottom after losing 2-0 to West Ham United just as they did 2-0 defeat against Brentford.

And also it is the first time Arsenal have started a league campaign with a defeat against newly promoted opposition dince 1976-77 against Bristol City at Highbury.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.