fbpx
Monday, October 26
Shadow

BringBackSARS: Wata sabuwar kungiya ta bayyana dake zanga-zangar sai an dawo da SARS

Wata kungiya me sunan BringBackSARS ta bayyana inda ta yi arangama da masu zanga-zangar SARS a Abuja.

 

Lamarin ya farune a Kubwa inda masu zanga-zangar SARS din suka je suka tare hanyar shiga Abuja,  saidai a wajan an ga wasu matasa na daban su kuma da kwalayensu masu taken BringBackSARS.

 

An yi cirko-cirko ana kallon juma tsakanin kungiyoyin 2 saidai daga baya ‘yan daba sun afkawa masu zanga-zangar SARS din inda suka tarwatsasu wanda hakan ya baiwa motoci damar wucewa,kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *