fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Bude makarantun da gwamnati ta yi bai kamata ba>>FFK

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani Kayode ya bayyana rashin jin dadinsa akan bude makarantun da gwamnatin tarayya ta yi a yau.

 

Ya bayyana cewa abin takaici ne ganin yanda cutar ta dawo gadan-gadan amma kuma gwamnati ta bude makarantu.

 

Yace abin ba haka yake ba a sauran kasashen Duniya.

“One of the most irresponsible things that Buhari has done is to re-open schools despite the spike in COVID-19 deaths and the vicious and virulent second wave that is ravaging the land.

Karanta wannan  Hotuna: Yanda aka yi Jana'izar Sakataren OPEC, Muhammad Barkindo

 

“Other nations that are experiencing a second wave have refused to open schools. Why are we different? He queried

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.