Soyayya Ruwan zuma
Budurwa ta ce tace zan Siya mata Ankon bikin kawar ta Ga biki yazo ba ni da kudi Sai na fada mata .
Sai Tace Na siyar da keken Hawana da nake Hawa.
Dan Allah ku Bani shawara.muna tare da Nura waziri da safiya Yar Kashi.
Mai Gabatarwa
Abubakar Hassan koki