fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Buhari adalin shugaba ne don ya taka muhimmiyar rawa a nasarar da nayi ta lashe zaben gwamnan jihr Osun, cewar dan takarar PDP Adeleke

Dan takarar gwamanan jihar Osun na PDP wanda yayi nasarar lashe zabe, Ademola Adeleke ya mika sakon godiya ga shugaban kasa Buhari.

Ya bayyana hakan ne yayin daya ke ganawa da manema labarai na Channels inda yace masu shugaban kasar ya taka rawar gani a nasarar daya yi ta lashe zabe duk da cewa ba jam’iyyarsu daya ba.

Domin yace da ace shugaba ba adalli bane to bazai rattaba hannu kuma ya amincewa hukumar zabe ta bayyana shi a matsayain wanda yayi nasara ba.

Karanta wannan  Ba zamu roki kungiyar malamai ta ASUU ta janye yajin aiki ba, iyayen dalibai suka mayarwa gwamnatin tarayya martani

Saboda haka yana godiya sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.