fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Buhari da kansa ya kamata ya riga yiwa ‘yan kasa magana kan matsalar tsaro ba hadimansa ba, cewar Ali Ndumi

Sanatan jihar Borno kuma mai fada aji a jam’iyyar APC, Ali Ndume ya bayyana cewa Buhari da kansa ya kamata ya riga yin magana akan maysalar tsaro ba hadimansa ba.

Ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manema labarai na Channels, inda yace a matsayinsu na shuwagabanni duk abinda ya faru da wani dan kasa Allah zai tambayesu.

Kuma yace shi har kunya yakeji saboda sun kasa kare al’ummar kasa bayan sun nemi a zabe su kuma an zaba sunyi nasara.

Ya bayyana hakan ne bayan ‘yan ta’adda sun kai hari gidan yari na Kuje dake babban birnin tarayya Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published.