fbpx
Monday, August 15
Shadow

Buhari ne silar duk abinda ya faru da shugabanmu Nnamdi Kanu, kungiyar IPOB ta fadawa firaym minista na turai

‘Yan kungiyar Biafra sun fadawa duniya da firaym minista na turai Boris Johnson cewa duk abinda ya faru da shugabansu Nnamdi Kanu Buhari ne sila.

Sun kara da cewa duk wahalar da shugabansu ke sha a hannun jami’an DSS shugaba Buhari ne sanadi.

Nnamdi Kanu ya kasance a hannun jami’an DSS tun watan yuni na shekarar 2021 bayan da aka kama kama shi a kasar Kenya aka dawo da shi Najeriya.

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyanawa firaym ministan turai Johnson cewa Kanu zai cigaba da zama a hannun jami’ai saboda sun tana bayar da belinsa a baya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.