Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya fadawa kasar Amurka da Najeriya bakidaya cewa Buhari ne sila duk wani tashin hankali a kasar.
Kuma yace shima duk abinda ya faru dashi to shugaba Buhari ne sila domin ya dade yana kai masa hare tare da mabaiyansa bakidaya.
Kuma gwamnan ya kara da cewa har yanzu babu abinda gwamnatin tarayya tayi kan harin da ake kai masa saboda tanada hannu a ciki.