fbpx
Friday, August 12
Shadow

Buhari, Tinubu, da Atiku zasu daina fita kasashen waje neman lafiya idan Peter Obi ya zama shugaban kasa

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC zasu daina fita kasae waje neman lafiya idan Peter Obi ya zamo shugaban kasa.

Dan wasan barkwanci, Okey Bakassi ne ya bayyana hakan inda yace shima dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar zai dawo Najeriya ya dena zama a Dubai.

Okay yace baya yiwa Tinubu da Atiku fatan rashin nasara a zaben shekarar 2023, amma shi kawai yana son Peter Obi ne kuma shi zai zaba a zabe mai zuwa.

Karanta wannan  Tinubu zai cigaba da gina Najeriya kamar yadda shugaba Buhari yayi, cewar kungiyar yakin neman zabensa

Shugaba Buhari ya dauka tsawon kwanaki 200 a tafiye tafiyen da yake zuwa Landan neman lafiya, inda shima Tinubu ya dauki tsawon watanni uku yayin da shi kuma Atiku ya tare a Dubai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.