fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Buhari ya ba da umarnin dakatar da bikin wasanni sabuda barkewar cutar coronavirus

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da jinkirta bikin baje kolin wasannin kasar nan bisa ga barkewar cutar corona.

Ministan wasanni Sunday Dare ya ce Buhari ya dauki matakin ne bayan wata ganawa da ya yi da ministar kiwon lafiya na kasar Ọlọrunnimbe Mamora a Abuja.

“Bayan tattaunawar da akai dani da Ministan harkokin kiwan lafiya shugaban kasa ya amince da dakatar da bikin Edo Sport festival harzuwa wani lokaci, inji Dare. ta cikin sakon da ya aike a shafin sa na twitter.

Leave a Reply

Your email address will not be published.