Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin Olu na Warri Ogiame Atuwatse III.
Olu na Warri ya kai wa shugaban ziyara a fadarsa da ke Abuja a ranar Laraba.