fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Buhari ya kashe Najeriya murus>>Inji Bishop Kuka

Babban Malamin coci a jihar Sokoto, Matthew Kukah ya caccaki gwamnatin shugaba Buhari inda yace ta lalata Najeriya gaba daya.

 

Bishop Kuka yace Gwamnatin Buhari ta lalata Najeriya da cin hanci da rashawa da matsalar tsaro da rarrabuwar kai.

 

Bishop Kuka yace kowane bangaren Rayuwa ya lalace a Najeriya a karkashin mulkin shugaba Buhari inda kuma rashawa da cin hanci ke kara samun gindin zama.

 

Kuka ya bayyana hakane a sakon Easter da ya saki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hoto:Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya kaiwa Mamman Daura ziyarar kamun kafa dan APC ta bashi takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.