fbpx
Friday, July 1
Shadow

Buhari ya tafi Spain

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na hanyar tafiya birnin Madrid na Sifaniya a wata ziyara da zai kai Turai.

A cewar sanarwa da kakakinsa, Femi Adesina ya fitar Buhari ya amsa gayyatar shugaba Pedro Sanchez kuma zai yi wannan tafiyar da rakiyar ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama; Antoni Janar, Abubakar Malami (SAN); da wasu ministoci biyar.

Sannan sanarwar ta ce shugaban Najeriya zai kuma gana da shugaban gwamnatin Sifaniya, mai girma Sarki Felipe na 5.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wani Matashi Ya Ki Komawa Gida Bayan Ya Yi Asarar N75k A Cacar Wasannin

Leave a Reply

Your email address will not be published.