fbpx
Monday, August 15
Shadow

Buhari ya taya kakaakin majalisar wakilai munar cika shekara 60, yace ya cigaba da aiki tukuru kamar yadda yake yi

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya taya kakaakin majalisar wakilai, Gbajabiamila murnar cika shekara 60 ranar asabar.

Shugaban tsaro na Buhari, Ibrahim Gambari ne wakilce shi a masallacin Ansaru-Ud-Deen dake babban birnin tarayya.

Inda yace shugaba Buhari yace yana taya shi murna kuma yana fatan zai cigaba da aiki tukuru kamar yadda yake yi don shi amintcce ne.

Inda dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu shima ya taya shi murnar yace tabbas ya kawo cigaba a kasa kuma yana fatan zai cigaba da hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published.