fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Buhari yaki ba Dangote Hannu su gaisa: hoton da ya dauki hankulan mutane

Wannan hoton da aka dauka jiya lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka daga jirgi a jihar Kano, ya dauki hankulan mutane sosai, anga daya daga cikin babban masoyin shugaban kasar a jihar, Dan bilki da kuma hamshakin attajirin Africa, Dangote a filin jirgin a wani irin yanayi da kamar sun so su gaisa hannu da hannu da shugaban kasar amma bai basu hannu ba sai ya daga musu hannu kawai ya wuce.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Mutane sun rika yin barkwanci kala-kala da wannan hoto:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hoto:Yanda magidanci ya kama matarsa turmi da tabarya tana lalata da kwarto, abinda yayi daga baya ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published.