Dan gidan Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne zai ci gaba da zama shugaban kasa kuma babu abinda zai faru.
Ya bayyana hakane a yayin da ake kan zanga-zangar adawa da tsare-tsaren mulkin shugaban kasar wadda akawa lakabi da EndSARS.
Yace Najeriya ba daga Legas zuwa Abuja kawai ta tsaya ba.
Bashir El-Rufai, son of Governor Nasir El-Rufai of Kaduna state has taken a swipe at those clamouring for President Buhari to resign.
Bashir who averred that Buhari must remain as President of Nigeria, stated that those clamouring for his resignation think that Nigeria begins in Lagos and ends in Abuja.
He tweeted;
The President will remain so & nothing will happen. Nigeria does not begin in Lagos and ends in Abuja.