fbpx
Saturday, June 25
Shadow

“Bukatu hudu kacal gwamnatin tarayya ta biya mana cikin tara”>>ASUP

Kungiyar malaman makarantun jami’o’in Najeriya ta ASUP ta bayyana cewa bata jij dadin yajin data keyi kwata kwata,

Amma kuma duk da haka har yanzu gwamnatin tarayya bukatu hudu kacal ta biya masu cikin tara da suka bukata a wurinta.

A kwanakin baya Punch sun ruwaito cewa kungiyr malaman tace a koma aiki ranar litinin 30 ga watan mayu, amma shugaban kungiyar Anderson Ezeibe yace hakan ba gaskiya bane basu janye yajin aikin ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin jihar Gombe ta gargadi maniyyata aikin hajji akan sata da kuma safarar kwayoyi

Leave a Reply

Your email address will not be published.