Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki kenan tare da diyarshi, Tosin a gurin bikinta, kusan sati biyu da suka gabata, hoton ya dauki hankulan mutane musamman a dandalin sada zumunta da muhawara na yanar gizo.
Muna musu fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});