Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi yau,Talata, Bukola Saraki ya cika hekaru hamsin da biyar a Duniya, anan shine da matarshi tare da wasu abokan aikinshi suke yanka kek din da akayi mai dan murnar wannan rana.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});