Kakakin majalisar dattijai Bukaola Saraki kenan tare da mahaifiyarshi, a jiyane Sarakin ya diyarshi Oluwatosin Halima, muna musu fatan Alheri, Allah ya sakawa iyayenmu gaba daya da alheri ya kuma gafarta musu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});