fbpx
Monday, March 1
Shadow

Buratai ya jinjina wa sojojin Najeriya a artabun da suka yi da ISWAP a Marte

Babban hafsan sojojin Najeriya, Janar Tukur Buratai, ya yaba wa dakarunsa da suka kwato sansanin sojoji a yankin arewa maso gabashin kasar da mayaƙan jihadi suka yi iƙirarin kwace wa.

Wani mai magana da yawun rundunar sojin ya ce sojojin sama sun taka rawar gani, tare da kai hare-hare wajen fatattakar mayaƙan da suka abka wa sansanin ɗauke da muggan makamai domin kwace sansanin da ke Marte a jihar Borno.

Rahotanni sun ce an shafe tsawon sa’a takwas ana gwabza fada tsakanin mayaƙan ISWAP da ta balle daga Boko Haram da kuma sojin Najeriya.

ISWAP ta ce ta tarwatsa garin tare da kone sansanin da kuma kashe sojoji da dama.

CHIEF OF ARMY STAFF COMMENDS AIR TASK FORCE OPERATION LAFIYA DOLE FOR PLAYING DECISIVE ROLES IN A BATTLE WITH TERRORISTS IN MARTE AXIS

 

Following an encounter/ambush by troops of Operation TURA TAKAIBANGO against Boko Haram terrorists when they attempted to attack troops’ location at the outskirts of Marte, in Borno State, during which the Air Task Force Operation LAFIYA DOLE played a decisive/commendable role in the destruction of 7 terrorists’ gun trucks and decimation of unconfirmed number of the insurgents.

 

The Chief of Army Staff Lt Gen TY Buratai, hereby appreciates and commends the troops, especially the Air Task Force Operation LAFIYA DOLE for their heroic and patriotic actions which resulted in the successes recorded. He urged them to maintain the momentum and expedite actions to ensure speedy final defeat of Boko Haram/ISWAP terrorists in Nigeria.

SAGIR MUSA
Brigadier General
Director Army Public Relations
16 January 2021

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *