Bayyanan ne dan luwadi kuma fitaccen a Masana’antar Nollywood, Uche Maduagwu, ya ce burinsa na sabuwar shekara shi ne ya auri saurayin sa da suka shafe shekara 6 suna soyayya
Ya bayyana hakan ne a shafinsa na Instagram a ranar Litinin 22 ga Fabrairu.
Ya kara da cewa, a halin yanzu aure tare da masoyinsa shine burinsa na gaba.